– Shugaba Buhari ya shirya liyafa ga Jacob Zuma
_ Shugaba Zuma na cigaba da ziyarar Najeriya
Shugaba Buhari, Zuma, da Osinbanjo
An shirya wata liyafar cin abinci domin girmama shugaban kasar Afrika ta kuwa wanda yazo Najeriya ziyarar kwana 2. Shugaban kasar ya iso Najeriya ne a jiya da misalin karfe 10 na dare. A yau kuma yayi jawabi ga majalisar tarayyar Najeriya.
Daga Dama, Bukola Saraki, Buhari, Zuma, Osinbanjo
A cikin wadanda suka halarta sun hada da shugaban kasa Buhari, mataimakin shi Osinbanjo, Shugaban majalisa, Saraki, Kakakin Majalisa, Yakubu Dogar, Atiku Abubakar, Bola Tinubu.
Ku karanta: Shugaban kasar Afirika ta kudu ya isa Najeriya
Ana sa ran zasu cigaba da tattaunawa akan harkar hada kan Afirika,
No comments:
Post a Comment