– Shugaba Buhari ya jajanta mutwar karamin Mnistan, James Ocholi
– Ya bayyana Ocholi a matsayin dan kasa nagari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jajanta ga iyalai da kuma mutanen Jihar Kogi akan mutuwar karamin Ministan kwadago James Ocholi. Ocholi ya rasu tare da matar shi da kuma dan shi a cikin hatsarin mota daya rutsa dasu. Tagawar gwamnatin Tarayya wadda ta samu jagoranci daga Sakataren gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal ta isa Kogi inda ta jajanta mutuwar tashi.
Ta hanyar babban mai taimaka ma shugaban kasa akan hudda da jama’a, Mallam Garba Shehu, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa “Ocholi dan kasa ne na gari wadda a koyaushe shirye yake daya zo yayi ma kasa hidima.
” Barista Ocholi babban jigo ne a wannan tafiyar ta canji domin yana da kishin al’umma. Tuni an kawo gawar Ocholi a asibitin Abuja inda yan uwa da abokan arziki ke zuwa duba gawar. Mun samu hotuna ne daga yan jaridun mu na
No comments:
Post a Comment