– Wani mataimakin gwamnan jihar Yobe mai suna Abubakar Ali yana da hannu a hatsarin motar
– Wani hatsarin mota ta auku a wani babbar hanyar Kaduna zuwa Kano
– Mutane da yawa sun raunata inda motar mataimakin gwamnan jihar Yobe da wani motar sun buga juna
Wani matamaikin gwamnan jihar Yobe mai suna Alhaji Abubakar Ali wanda yana cikin hatsarin motar a babbar hanyar Kaduna zuwa Kano
Wani mai shaidi mai suna Mista Sunusi Abdul yace: “Wani motar wanda wani mataimakin jihar Yobe, Alhaji Abubakar yana cikin motar SUV na shi, sun buga wani motar mai suna Toyota Avensis. Amma motar mataimakin gwamnan bata lalace ba. Amma, wani motar ta lalace inda sauran mutane acikin sun raunata.”
KU KARANTA KUMA: Sarkin Kano ya kai sallar jana’izar uwar Gwamna Ganduje
Mista Abdul ya bayyana wanda wani hatsarin mota ta auku a yau Litinin 7, ga watan Maris a daidai karfe 9:30 da safe. Amma, bayan haka, Alhaji ALi ya cigaba da tafiyar shi zuwa jihar Kano.
Ga hotunan a kasa:
Wani motar wanda tana cikin hatsarin motar da motar wani mataimakin gwamnan jihar Yobe
No comments:
Post a Comment